Daga kabiru basiru fulatan Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na Jihar Kano ya yi alkawarin mutunta dokar da kundin tsarin mulki ya tanada a matsayinsa...
Daga Yasir sani Abdullah A karo na farko an rantsar da mai shari’a a Kotun Kolin Pakistan a babban birnin kasar Islamabad. Ayesha Malik, mai...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mayar da martani kan rashin nasarar da kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles ta Najeriya...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnatin tarayyar Najeriya ta dakatar da shirinta na janye tallafin man fetur har sai baba ta gani. A baya dai gwamnatin...
Daga Yasir sani Abdullah Lauyan gwamnati ya faɗa wa kotun cewa sun yi alkawari za su gurfanar da su a gaban kotun da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A ranar Litinin ne wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta bayar da sammacin kamo tsohuwar ministar albarkatun man...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da lasisin dukkan makarantu masu zaman kansu har sai an tantance su. Kwamishinan Ilimi na...
Daga Yasir sani Abdullah Kocin ƙwallon ƙafa na tawagar Super Eagles ta Najeriya, Austin Eguavoen, ya ajiye aiki a matsayin kocin riko bayan an fitar da...
Daga kabiru basiru fulatan A yunƙurin shirin na bunƙasa tattalin arzikin Najeriya, gwamnatin tarayya ta fito da wani sabon shiri mai suna NG-CASES wanda...
Abdulkadir Muhammad Sani Wannan bayani Ya fito ne ta bakin shigaban makarantar Adam Mai Agogo dake sharada a karamar hukumar birni, Mal. Yahya...
Daga kabiru basiru fulatan Rundunar ƴan sandan Jihar Jigawa ta ce wasu ƴan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun...
Daga kabiru basiru fulatan Gabannin karawar da Ƙungiyar Super Eagles ta Najeriya za ta yi da Tunisia a yau a Kamaru a gasar cin kofin Afrika,...
Daga Musa naseer musa Ana fargabar wasu fasinjoji sun rasa rayukan su yayin da wani jirgin ƙasa da ke tafiya ya murkushe tirelar Siminti ta Dangote...
Daga kabiru basiru fulatan Malam Isa Ali Pantami ya samu kai ziyara Kano gidan su Hanifa Abubakar, yarinya ‘yar shekara biyar wanda aka...
Daga kabiru basiru fulatan Annobar korona ta sa an fasa auren Firaiministar New Zealand, kuma sai nan gaba za a sanar da sabon lokacin...
Daga Yasir sani Abdullah Kungiyar Kwadagon Najeriya ta TUC ta gindayawa gwamnatin Najeriya sharuddan da ta ce dole ta kiyaye kafin aiwatar da...
Daga kabiru basiru fulatan Jami’ar al Qalam da ke jihar Katsina a arewacin Najeriya ta musanta labaran da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke...
Daga kabiru basiru fulatan Tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo a ranar Asabar ya sake jaddada ƙudurinsa na ficewa daga harkokin siyasa, inda ya ce...