Daga muhammad muhammad zahraddin shugaba Buhari ya jagoranci kaddamar da dalar shinkafar inda yayin jawabinsa a bikin budewar ya ce...
Dgaa kabiru basiru fulatan Gwamnatin Ghana ta musanta cewa tana duba yuwuwar kafa cibiyar karbar masu neman mafaka na Birtaniya. Kafofin yada labarai da yawa...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A duk lokacin da al,ummarmu zasu zaɓi shugaba ya zama wajibi su duba da idon basira domin zaɓar shugaban da...
Daga kabiru basiru fulatan Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Naija ta tabbatar da kashe jami’an ta uku da kuma ƴan vigilante 2 a wani...
Daga Yasir sani Abdullah Shugaban Majalisar Dattijai, Ahmed Lawan ya tabbatar da cewa babu maganar cire tallafin man fetur a halin yanzu kamar yadda...
Daga kabiru basiru fulatan Fitaccen mawaƙin Nijeriya ɗin nan, David Adeleke, wanda a ka fi sani da Davido ya ce shi fa da sakamako...
Daga Idris Abubakar Jamhuriyar Niger Hukumomin jamhuriyar Nijer sun bada sanarwar rage kudaden awon motocin da ake shigorwa kasar daga turai da...
Daga yasir sani abdullahi Shugaban na Najeriya ya yi kira da a kai zuciya nesa ta hanyar rungumar matakan hawa teburin tattaunawa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari...
Daga muhammad muhammad zahraddin Kocin Roma Jose Mourinho mai shekara 58, ya ce a yanzu ya mayar da hankali ne kan ƙungiyar da yake jagoranci, sannan...
Daga muhammad muhammad zahraddin Ranar Larabar nan ne ake sa ran Majalisun Najeriya za su zauna domin sake nazari kan ƙudurin dokar zaɓen da shugaba Muhammadu...
Daga muhammad muhammad zahraddin Mazan Kano Na Ƙoƙarin Mamaye Sana’ar Gashin Masara An fi ganin mata na sana’ar gashin masara a bakin hanya, musamman ƙabilu...
Daga Yasir sani Abdullah Shugaban babbar Jami’yar adawa ta ƙasa, PDP, Iyorchia Ayu ya yi kira ga yan ƙasa da su ƙaunaci jam’iyar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Jam’iya mai Mulki, APC ta sanya ranar 26 ga watan Febrairu, 2022 a matsayin ranar da za ta yi babban...
Daga Yasir sani Abdullah Gwamnan babban bankin kasa (CBN) Godwin Emefiele, ya ce, Nigeria ce kasar da tafi kowace kasa noman Shinkafa a nahiyar...
Daga kabiru basiru fulatan Rundunar ƴan sandan jihar Kano a arewacin Najeriya ta ce ta kuɓutar da wani matashi da ake zargin wasu yan damfara...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Mataimakin Ministan Lafiya na Poland, Waldemar Kraska ya sanar da cewa ƙasar ta shiga zango na biyar na yaɗuwar annobar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A jiya Litinin ne Gwamnatin Taraiya ta shigar da su sababbin laifuka da ta ke tuhumar Jagoran Haramtacciyar Kungiyar...
Daga Yasir sani Abdullah Jakadun Iran sun koma cikin Kungiyar Kasashen Musulunci mai shalkwata a Saudiya, a wani matakin farko na maido da alaka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Matawalle ya ziyarci Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari a fadar sa da ke Abuja, inda ya...
Usman Abdullahi Nguru Yobe Dan wasan Faransa Anthony Martial mai shekara 26 na son barin Manchester United amma ba ya son komawa wata kungiuyar gasar firimiyar Ingila...