Daga kabiru basiru fulatan Rahotanni daga jihar Kebbi da ke arewa maso yammacin Najeriya na cewa daliban makarantar Kwalejin gwamnati ta Yauri 30 da malami ɗaya...
Daga Yasir sani Abdullah Shugaba Buhari wanda ya samu wakilcin wakilcin ministan ma’aikatar ayyukan gona, Alhaji Mustapha Baba Shahuri. Ya ce, an shirya taron a...
Daga kabiru basiru fulatan Ganduje ya bayyana Sheikh Dahiru Bauchi a matsayin shugaban darikar Tijjaniyya a Najeriya. Gwamnan yai wannan furucin ne a yau...
Daga Muhammad muhammaM zahraddin Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya taya tsohon Janar ɗin sojin Najeriya Birgediya Janar Jonathan Temlong murnar cika shekaru 68 a duniya....
Daga kabiru basiru fulatan Yan sanda a Jihar Nassarawa sun kama wani mutum mai suna Ovye Yakubu bisa zargin hallaka mai ɗakin sa,...
Daga muhammad muhammad zahraddin Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya miƙa saƙon ta’aziyyar rasuwar babban malamin addinin nan na Kano, Sheikh Ahmad...
An gudanar da taron yi wa Najeriya addu’o’in samun zaman lafiya a Kano.
Daga kabiru basiru fulatan A jiya Juma’a aka ga fuskar shugaban jam’iyyar APC ɓangaren Gwamnatin Kano, Abdullahi Abbas Sanusi bayan shafe kwanaki 16 a...
Daga Yasir sani Abdullah Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya ziyarci sojojin da su ka samu raunuka a yaƙin da su ke yi da...
Daga kabiru basiru fulatan Khalifa Muhammadu Sunusi II ya bayyana ƙudurinsa na gina katafaren cibiyar musulunci a jihar Kogi, Khalifa ya bayyana haka ne...
Daga Muhammad zahraddin Ɗan bayan Manchester City, Benjamin Mendy, ya shaƙi iskar ƴanci bayan da kotu ta bada belin sa a jiya Juma’a bayan an kawo...
Daga kabiru basiru fulatan Muryar Gwamnonin APC, PGF, ta yi kira ga Shugaban Jam’iya na Riƙon Ƙwarya, Mai Mala Buni da ya ajiye nukamin...
Daga Usman Abdullahi jibirin Nguru Yobe Rahotanni daga jihar Yoben Najeriya na cewa gobara ta tashi a babbar kasuwar Nguru da ke jihar. Waɗanda suka shaida...
Daga usman Abdullahi Nguru Yobe Kungiyar junior kano pillers tasamu nasara a wasan sada zumunci daya gudana a jahar Yobe inda ta doke abokiyarta. ta...
Daga muhammad muhammad zahraddin Ƴan sanda a Liberia sun kama wani mutum ɗan shekara 29 ɗan ƙasar Saliyo inda ake zarginsa da yunƙurin sayar da ɗansa...
Daga Yasir sani Abdullah Wata kotu a Amurka ta sami wani uba da dansa da laifin kashe wani bakar fata yayin da yake gudun motsa...
Daga kabiru basiru fulatan Manchester United na ƙoƙarin ɗauko Sergej Milinkovic ɗan wasan tsakiya ɗan ƙasar Serbia mai shekara 26 daga Lazio. (Calciomercato – in Italian) United ta kuma yi...
Daga Muhammad zahraddin A shekarar nan ta 2022, kasashe, kamfanoni da kungiyoyi za su yi ta rige-rigen tafiya duniyar wata. Tuni shirin Artemis na Hukumar Kula...
Daga Yasir sani Abdullah Wata mata mai ƴaƴa 3, Olamide Lawal, a ranar Juma’a ta roƙi wata kotun gargajiya mai matakin A a Mapo,...
Dafa kabiru basiru fulatan A jamhuriyyar Nijar, rahotanni daga Tillabery da ke yankin yammacin kasar – jiha mai iyaka da Mali da kuma kasar Burkina...