Daga Muhammad zahraddin Wasu ‘yan jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya sun gurfanar da kwamatin shugabancin jam’iyyar na riƙo ƙarƙashin jagorancin Gwamna Mai Mala Buni na Jihar...
Daga kabiru basiru fulatan RA’AYI RIGA! A ranar Lahadi 9 ga wannan wata na Janairu ne za a bude gasar cin kofin kwallon...
Buhari ya gana da gwamnan Yobe kuma shugaban rikon kwarya na jam’iyyar APC, Mai Mala Buni a fadar shugaban kasa a ranar Jumma’a.
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, a shirye Kano ta ke ta hada hannu da kasar Algeria, domin...
Daga kabiru basiru fulatan Masani a fannin halaiyar ɗan’adam, Farfesa Sani Lawan Malumfashi ya yi hasashen cewa za a samu zaman lafiya a Nijeriya...
Daga Usman Abdullahi Nguru Kungiyar Aston Villa ta amince ta dauki aron tsohon dan wasan Liverpool Phillippe Coutinho aro daga Barcelona zuwa karshen kakar nan. yarjejeniyar...
Daga Muhammad zahraddin Wata ƴar fim a ma’aikatar fim ta Nollywood, Dorcas Fapson ta ɗora hannu a kai ta na ta gursheƙen kuka, bayan da...
Daga Yasir sani Abdullah Gwamnatin tarayya ta ce ta na daukar matakan da su ka dace, domin ganin an kara rage farashin iskar Gas...
Daga kabiru basiru fulatan Allah Ya yi wa babban malamin addinin nan na Kano Sheikh Ahmad Muhammad Ibrahim Bamba, wanda aka fi sani da Kala Haddasana...
Daga Yasir sani Abdullah Allah Ya yi wa babban malamin addinin nan na Kano Sheikh Ahmad Bamba Kala Haddasana ya rasu a yau Juma’a. Wata jikarsa...
Daga Muhammad zahraddin Hedikwatar tsaron Najeriya ta ja kunnen ‘yan siyasa da sauran mutane game da sanya kayan sojoji da yin amfani da wasu abubuwan...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari ya ce shi dama ba ya sa ran ƴan Nijeriya za su yaba masa bayan ya bar...
Daga Kabiru basiru fulatan Wata kotu ta gayyaci mawaƙin nan Dauda Kahutu Rarara da wani mai suna Alhaji Sunusi Sani a kan wata manaƙisa da...
Daga Usman Abdullahi Nguru Kwamitin kula da hukumar zabe a majalisar dattawa ya ce majalisar za ta yi zama na musamman akan dokar bayan...
Daga Muhammad zahraddin Shugaban hukumar binciken noma ta (ARCN), Farfesa Garba Hamidu Sharubutu ya ja hankalin kwararru dake kwalejin horas da fasahar noma ta...
Daga Yasir sani Abdullah Tsohon Ɗan Majalisa mai wakiltar Ƙananan Hukumomin Takai da Sumaila a Majalisar Wakilai ta Taraiya, Sulaiman Abdulrahman Kawu Sumaila ya...
Daga muhammad muhammad zahraddin Liverpool na daf da daukar Luis Diaz, dan wasan gefe dan Colombia mai shekara 24 daga Porto. (Sun) Cristiano Ronaldo na iya barin Manchester United a ƙarshen...
Daga kabiru basiru fulatan Rahotanni daga jihar Kano da ke arewacin Najeriya sun tabbatar da afkuwar mummunan hadarin mota, a kan hanyar Kano zuwa Zaria, inda...
Daga Usman Abdullahi Nguru A tsakanin watannin Yuni da Yulin bara ya kamata a yi gasar, amma annobar COVID ta sa aka dage zuwa...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA tace zata fara cafke masu tuka baburan adaidaita sahu da...