Connect with us

News

KISHIN KASA: Kasashe biyu sun mun tayin zama dan kasar su, Amma naki – Pantami

Published

on

Spread the love

KISHIN KASA: Kasashe biyu sun mun tayin zama dan kasar su, Amma naki – Pantami

Ministan ya bayyana hakan ne a ranar Litinin a wata lacca da yake gabatarwa lokaci zuwa lokaci. “Na hana ‘ya yana su karba domin munaso mu gyara kasar, idon ‘yan kasa na guduwa Najeriya ba zata gyaru ba ba, haka muke fahimtar addini.” Inji shi

“Mutane 10 da suka halarci taron, zai yi wahala mutum 9 su samu tikitin suki karba,” in ji shi.

Advertisement

Da yake tsokaci kan NIN, Shehin Malamin ya ce bayan shekaru biyu da shigar sa ofis ya gabatar hada layi da katin dan kasa. “Amma wayanda suke aikata ta’addanci bai musu dadi ba, har rubutu suka buga na cewar duk inda aka ganni a kashe ni, ban fasa wa’azi ba, ban janye dokar bae.”

Source: jaridar indaranka

Advertisement

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *