News
Gwamnatin Nigeria ta dakatar da shirin idan mikiya
Gwamnatin Nigeria ta dakatar da shirinnan Mai farin jini Mai suna idan Nikita
Shirin da gidajen vision fm ke gabatarwa a duk ranakun aiki tare da tashar farin wataº
Shirin da alummar Nigeria dama wasu kasashe ke jin dadin haskashi
A cewar shugaban gidan redion vision FM Umar faruk yace har yanzu baisan dalilin dakatar da shirin ba