Daga Yasir Sani Abdullahi.
Gwamnatin Nigeria ta dakatar da shirin idan mikiya shirin da gidajen radio vision FM ke gabatarwa a duk ranakun aiki hadi da gida television.na farin wata
A cewar shugaban redion vision FM Umar faruk baisan dalilin dakatar da shirin ba