Connect with us

News

Dino Melaye ya samu sabon muƙami

Published

on

FB IMG 1645161252641

Daga yasir sani abdullahi

 

Advertisement

 

Tsohon Sanatan Jihar Kogi, Dino Melaye ya samu muƙamin Shugaban Kwamitin Amintattu na Goyon Bayan Jam’iyyar PDP.

Advertisement

Melaye ya sanar da sabon muƙamin na sa ne a’a Shafinsa na twitter.

“Muƙamin Shugaban Kwamitin Amintattu na Masu Goyon Bayan PDP. Nagode,” in ji Melaye.

Advertisement

Daily Nigerian Hausa ta tuna 2015 ne dai Melaye ya sauya sheƙa zuwa Jam’iyar APC, inda da ga bisani kuma ya dawo gida PDP a na daf da zaɓen 2019.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending