Connect with us

News

Burtaniya ta ce ba za ta aika dakaru Ukraine don yin gaba da gaba da Rasha ba

Published

on

1646153922273
Spread the love

Daga kabiru basiru fulatan 

Firaiministan Burtaniya Boris Johnson ya ce ƙasarsa ba za ta aika dakaru Ukraine don ƙalubalantar Rasha da ke mamayar ƙasar ba.

Boris Johnson ya ce duk wani mataki da za su ɗauka za su ɗauke shi ne da haɗin guiwar ƙungiyar tsaro ta NATO, kuma shima ɗin bai wuce na girke dakaru a ƙasashen da ke ƙarƙashin ƙungiyar da ke maƙotaka da Rasha ba.

Advertisement

”Ina son dai in kawo karshen dukkan waɗannan maganganu da ake yi, ba zai yiwu mu yi yaƙi da Rasha ba, matakan da muke ɗauka yanzu na ƙare kanmu ne, ba ma sn mu ɗauki wani mataka da zai iya dagua al’amura” in ji shi.

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *