News
YANZU-YANZU: INEC ta bayyana dan takarar APC a matsayin wanda ya lashe zaben Ondo
Daga Muhammad Muhammad zahraddin
Advertisements
Advertisements
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa ta bayyana Mista Mayokun Lawson-Alade a matsayin wanda ya lashe zaben cike gurbi da aka gudanar a jihar Ondo.
Advertisements
A cewar INEC, Lawson-Alade na jam’iyyar All Progressives Congress ya lashe zaben ne bayan ta samu kuri’u 26,379 inda ya doke Mista Olumuyiwa Adu na jam’iyyar Peoples Democratic Party, wanda ya samu kuri’u 24,201. Inji Punch
Advertisements
Advertisements
Advertisements
-
Uncategorized6 days ago
Samar Da Zaman Lafiya, Ayyukan Ci Gaba Sun Isa Shugaba Tinubu Ya Samu Wa’adi Na Biyu — Kwankwaso
-
News5 days ago
Aƙalla Mutane 40 Sun Mutu Bayan Kifewar kwale-kwale A Sokoto
-
News1 day ago
Pantami Da Yaransa Sun Fantama Min Ƙarya, Domin Babu Inda Na Ba Shi Haƙuri, Inji Hajiya Naja’atu Muhammad
