News
Zelensky ya yi kiran tattaunawa cikin gaggawa
Daga Sulaiman Ahamad Ado
Advertisements
Advertisements
Shugaban Ukraine ya ce tattaunawa ita ce kawai damar Rasha na taƙaita ɓarnar da ta yi daga “kuskurenta”
Volodymyr Zelensky ya yi kiran tattaunawa mai ma’ana ta zaman lafiya da tsaro da Rasha “ba tare da ɓata lokaci”
Advertisements
“Lokaci ya yi da za mu hadu, lokaci ne na tattauna, lokaci ne na dawo da ƴanci da adalci na Ukraine,” in ji shigaban.
Advertisements
Advertisements
Ya ƙara da cewa idan ba haka ba Rasha za ta yi hasarar da za ɗauki shekaru kafin ta farfaɗo.
Advertisements
