Daga Suleiman ado Ahmad Gwamnatin Najeriya ta ce daga yanzu jiragen sama ne za su dinga yi wa jirgin ƙasa na Abuja zuwa Kaduna...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ƴan ta’adda da su ka kai hari kan jirgin ƙasa a kan hanyar sa ta zuwa Kaduna da ga...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rundunar sojan sama ta Najeriya ta ce ta kashe ‘yan bindiga fiye da 30 a kan Titin Sarkin Pawa da ke...
Daga kabiru basiru fulatan Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta cafke wani matashi ɗan shekara 17, Isah Hassan, mazaunin Dantsinke layin Rimin...
Daga kabiru basiru fulatan A yau Alhamis ake sa ran shugabannin tsaro na Najeriya za su bayyana a gaban Majalisar Wakilan Ƙasar bayan majalisar...
Daga kabiru basiru fulatan Jam’iyar adawa ta New Nigeria Peoples Party, NNPP, mai alamar kayan marmari, ta yi babban taron ta na ƙasa a...
Daga Muhammad Muhammad Ibrahim Babban Bankin Duniya ya yi hasashen cewa yawan talakawa a Najeriya zai ƙaru zuwa mutum miliyan 95 a bana. Ya bayyana...
Daga kabiru basiru fulatan Dan wasan tsakiya na Ingila Kalvin Phillips, mai shekara 26, ya shaida wa Leeds United cewa yana son ya rattaba...
Daga maryam bashir musa Sanata Abdullahi Adamu, sabon shugaban jami’yar APC a ranar Laraba ya baiyana cewa Allah ne Ya zaɓe shi ya...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Sabon zaɓaɓɓen Shugaban Jam’iyar APC na Ƙasa, Abdullahi Adamu, da sauran ƴan Kwamitin Zartaswa na jam’iyar, NWC, sun kama aiki...
Daga mujahid danlami garba Mazauna karamar hukumar Giwa dake Jihar Kadunan Najeriya na ci gaba da fuskantar hare haren ‘yan bindigar da suke...
Daga Muslim yunus abdullahi Bisa ga alamu ana yar nuna yatsa tsakanin hukumomin gwamnatin tarayya da na jiha game da harin da yan ta’adda...
Daga maryam bashir musa Hukumar yaƙi da fasa ƙwauri ta Najeriya da ke tashar jiragen sama shiyyar NAHCO a birnin Legas ta kama...
Daga yasir sani abdullahi Bankin Bada Lamuni na Duniya (IMF) ya shawarci Najeriya da sauran ƙasashe masu tasowa cewa su tashi tsaye haiƙan su...
Daga maryam bashir musa Rundunar Hisbah a Jihar Jigawa ta kama jarkoki 8 masu yawan lita 25 maƙare da barasar gargajiya da a ke...
Daga Khadija Ibrahim Muhammad Ɗaya daga cikin fitattun ƴan fim a Hollywood, Bruce Willis mai shekara 67 ya yi ritaya daga sana’arsa ta fitowa a...
Daga maryam bashir musa Wata babbar kotun tarayya da ke zama a birnin Benin, ta yanke wa Debest Osarumwense, mahaifiyar wani mutum mai...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin An yi wa Eden Hazard aiki a raunin da yake fama da jinya a Universitario Sanitas La Zarzuela, don tabbatar da...
Daga mujahid danlami garba Gwamnonin jihohi 36 na Nijeriya sun ɗaukaka ƙara a kan hukuncin da wata Babbar Kotun Taraiya ta yanke, wacce...
Daga maryam bashir musa Shahararriyar jarumar masana’antar finafinai ta Kannywood, Rahama Sadau da ‘yan uwanta sun godewa Allah da ya raya ta ta tsallake...