Daga maryam Bashir musa Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya ƙi amincewa da takardar ajiye aiki da shugaban hukumar KAROTA, Baffa Babba...
Daga kabiru basiru fulatan Ɗan gidan tsohon Mataimakin Sifeto-Janar (mai ritaya) kuma Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida na Jihar Zamfara, Ibrahim Mamman Tsafe....
Daga yasir sani abdullahi Jami’an Gwamnatin Kenya a yau Litinin din nan sun ce gwamnati za ta biya bashin tallafin mai ga dillalan...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa, NDLEA, ta kama ƙwayoyin Tramadol da Exol 5 wajen guda...
Daga khadija Ibrahim muhmd Wasu ƴan bindiga sun kashe mutane 10 tare da raunata wasu 19 a wani bikin al’adu da aka yi...
Daga maryam bashir musa Rundunar Sojin Saman Najeriya sun kashe yan bindiga 50 a Jihar Zamfara tare da hallaka wasu 33 a Jihar Kaduna....
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Mawaƙiya Angélique Kidjo ƴar Benin da mawaƙi Black Coffee ɗan Afirka ta Kudu sun sami lambobin yabo a bikin...
Daga yasir sani abdullahi Hukumar da ke yaki da masu tu’ammali da miyagun kwayoyi ta Najeriya, NDLEA ta yi kamu mafi girma a filin jirgin...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. KUNGIYAR matasan Jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP-NYA) reshen Jihar Kaduna, ta kaddamar da shirinta na wayar da kan al’umma...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Aljeriya Abdelmadjid Tebboune ya yi wa fursunoni fiye da 1,000 afuwa domin watan azumin Ramadan. Wata sanarwa da aka fitar...
Daga kabiru basiru fulatan Ma’aikatar tsaron Ukraine ta fitar da wata sanarwa, wadda a ciki take cewa Rasha ta fara tura karin wasu dubban sojojinta zuwa...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnatin Najeriya ta umarci dukkan kamfanonin sadarwa da ke cikin kasar su hana masu amfanin da layukan tarho yin waya daga layukansu...
Daga kabiru basiru fulatan Ba daidai bane ku dauki wuka ku cakawa cikinku, Shugaban APC Adamu ya mayarwa El-Rufai, Amaechi martani bisa maganarsu ga...
Daga kabiru basiru fulatan Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya ce rashin tsaro ya mamaye gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari. Obasanjo na mayar...
Daga kabiru basiru fulatan Dan wasan Borussia Dortmund na Norway Erling Braut Haaland, mai shekara 21, zai yanke shawarar kungiyar da zai tafi nan da...
Daga kabiru basiru fulatan An cika mako ɗaya da kai harin jirgin ƙasan zuwa Kaduna daga Abuja, wanda ya yi sanadin mutuwar fasinjoji, da...
Daga kabiru basiru fulatan Jami’an ‘yan sanda a Kano sun yi nasarar bindige wasu masu garkuwa da mutane a kalla uku tare da...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Masari ya jinjinawa gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari Masari kan kokarin da take wajen hidimtawa...
Daga kabiru basiru fulatan Donald Trump ya ce yana ganin Amurka na bukatar komawa kasar Afganistan domin kwato Amurkawa da biliyoyin daloli na kayan...
Daga kabiru basiru fulatan Sheikh Nuru Khalid ya mayar da martani kan dakatar da shi daga limanci da kwamitin kula da masallacin rukunin...