Daga khadija Abdullahi Mahmud. Gabannin babban zaben 2023, an samu wata mace da ta shiga tseren takarar kujerar shugaban kasa a jam’iyyar APC. Ibinabo Joy Dokubo...
Daga Yasir sani Abdullahi Gwamnan jahar barno ferfesa babagana umara zulum ya zama gwarzon gwamnonin arewa maso gabashin Nigeria. Zulum din dai ya lashe zabanne bayan ...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Jam’iyyar APC ma mulkin Najeriya ta ce za ta gudanar da zaɓukan fitar da ‘yan takara a muƙamai daban-daban a watan Mayun...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Al’ummar Jamhuriyar Nijar na ce-ce-ku-ce game da yawan mashawartan kakakin majalisar dokoki kasar inda yanzu haka suka hauradubu daya. Daga cikin mashawartan,...
Daga yasir sani abdullahi Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa ta ba wa jam’iyu shawara a kan bin tsarin demokradiyyar cikin gida da...
Daga kabiru basiru fulatan Rundunar Tsaron Fararen hula ta Ƙasa, NSCDC, ta tabbatar da mutuwar mutane bakwai a wata gobara da ta tashi...
Daga kabiru basiru fulatan Limamin Masallacin Juma’a na Gadon Ƙaya, Imam Ali Yunus, ya shawarci Musulmai da su riƙa yi wa watan Ramadan...
Daga kabiru basiru fulatan Ƴan ta’addan Boko Haram sun kai hari a wani sansanin soji da ke unguwar Polewire a Birnin Gwari, Jihar...
Daga kabiru basiru fulatan Wata babbar kotu a Kano da ke arewacin Najeriya ta sake aike wa da Mubakar Bala zuwa gidan gyaran hali, saboda ci...
Daga kabiru basiru fulatan Kungiyar Likitoci ta Nijeriya, NMA, ta ce kasar ta yi asarar sama da likitoci 9,000 ga kasashen yamma tsakanin...
Daga maryam bashir musa Wata matar aure da shekarunta ba su haura 17 ba mai suna Ummi ta kashe kanta. Matar mai dauke...
Daga kabiru basiru fulatan A karo farko, an buɗe sabbin zaurukan sallah tamanin da ke cikin kashi na uku na aikin faɗaɗa masallacin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnatin tarayya tace zata fara raba wa yan Najeriya Naira Biliyan N20bn daga watan Yuni a tsarin tallafi karkashin...
Daga yasir sani abdullahi Tsofaffin kulob din da dan wasan tsakiya na Denmark Christian Eriksen, mai shekara 30, wato Tottenham da Manchester United, na duba...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Tarayya dake Kazaure, wacce s ka fi sani da Husaini Adamu Federal Polytechnique...
Daga kabiru basiru fulatan Kungiyar Dattawan Arewa wato ACF ta yi fatali da Kudirin Gwamnan Nasir El-Rufa’i na jihar Kaduna kan kawo Sojojin haya...
Daga kabiru basiru fulatan Wani bincike a Najeriya ya bayyana cewar rashin hukunci da nuna kabilanci tare da talauci ne suka zafafa ayyukan...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar zaɓen mai zaman kanta a Najeriya ta ce jam’iyyun siyasa da ke son shiga babban zaben 2023 za su...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Duk mutumin da yake kula da lafiyarsa yanda ya Kamata ta bangaren cimarsa da Ku ma kula da kansa ta bangaren...
Daga kabiru basiru fulatan Jim kadan bayan ayyana korar Sheikh Nura Muhammad Khalid daga limanci a masallacin APO dake Abuja, rahotanni na tabbatar...