Daga Muhammad muhammad Zahraddin Ana shirin rantsar da wasu cikin sababbin ‘yan majalisar kasar Somaliya a yau Alhamis a cikin babban birnin kasar Mogadishu, bayan...
Daga Yasir sani abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna ta ce kawo yanzu ta raba sama da Naira miliyan 600 ga mata ƴan kasuwa ta...
Daga Kabiru basiru fulatan Alkalin Kotun Majistare, Ibrahim Emmanuel a yau Alhamis ya umarci wata matar aure mai suna Hadiza Ahmed da ta...
Daga Kabiru basiru fulatan Masu ilmin taurari sun ce a shekarar 2030 mai zuwa, Musulmin duniya za su yi azumin watan Ramadan har sau...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Dazu-dazu BBC ta sami rahoto cewa dakarun Ukraine sun harba wasu makamai kan wani babban jirgin ruwan yaki na Rasha mai...
Daga Khadija abdullahi muhmd Kudirin dokar kafa Cibiyar Lafiya ta Tarayya, FMC, Gwarzo, Jihar Kano, domin kula da harkokin kiwon lafiya da sauran...
Daga yasir sani abdullahi Ƙungiyar Ma’aikatan da Ɓangaren Koyarwa ba na Jami’o’i, NASU da takwararta ta Manyan Ma’aikatan Jami’o’in Nijeriya, SSANU, sun ce za...
Daga kabiru basiru fulatan Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta baiwa gwamnatin tarayya wa’adin kwanaki 21 data kawo karshen yajin aikin kungiyar malaman...
Daga maryam Bashir musa Wani rahoto da kamfanin bincike mai zaman kan sa na SBM Intelligence ya fitar a ranar Litinin, ya tabbatar...
Mambobin Majalisar Wakilai sun bukaci Mai Ba Wa Shugaban Kasa Shawara Kan Tsaro, Janar Babagana Monguna (Ritaya), da Ministan Tsaro Bashir Salihi Magashi su sauka...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Majalisar zartaswa ta tarayya ta amince da Naira biliyan 1.4 don samar da kayan aikin kamfanin sadarwa na Najeriya, domin...
Daga mujahid danlami Garba Yayin da matsalar tsaro ke ci gaba da ƙamari a Najeriya musaman a yankin arewa maso yammaci da tsakiyar...
Daga Khadija abdullahi muhmd Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya ya ce kasashen duniya ba sa ba da muhimmanci ga bukatun gaggawa da suka shafi bakaken...
Daga yasir sani abdullahi Yan sanda a arewacin Indiya sun kama wani limamin addinin Hindu mai tsaurin ra’ayi da ake zargi da yin barazanar yi...
Daga maryam bashir musa Rundunar sojin Najeriya ta sanar cewa ta kama wasu mutum biyar da ake tuhuma da zama sojin gona a yammacin kasar....
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kotun Ɗaukaka Ƙara a Jihar Kano a yau Laraba ta yi watsi da hukuncin da wata babbar Kotun Tarayya...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ayyukan ta’addancin da ke faruwa a yankin Arewacin Nijeriya, ciki har da harin da...
Daga kabiru basiru fulatan Rahotannin da su ke iske mu yanzu-yanzu sun baiyana cewa malamai shida ne su ka rasu a haɗarin mota...
Daga kabiru basiru fulatan Kungiyar Tarayyar Turai (EU) na son fara sayen iskar gas daga Najeriya da nufin rage dogaro da Rasha da...
A yau Laraba 13 ga watan Afrilu na shekarar 2022 wanda ya yi daidai da 12 ga watan Ramadan a ka samu saukar...