Daga maryam bashir musa Bankin Duniya ya ce yakin da ake yi a Ukraine ya sanya harsashen da aka yi na ci gaban...
Ana fargabar mutane sun mutu bayan da jirgin sojin sama na Najeriya ya fado a jihar Kaduna. Wannan hadarin dai na zuwane kasa da shekara guda...
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun kashe wani mamba na kungiyar IPOB mai fafutukar kafa kasar Biafra a yankin Ihioma da ke karamar hukumar Orlu...
Daga yasir sani abdullahi Allah yayiwa Malama Fatima Rasuwa, Mahaifiya ga Abubakar Idris (Dadiyata). Hakan na biyo bayan wani rashin lafiya mai tsanani da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin An samu aukuwar gobara a sansanin alhazai na Kano inda wuta ta lakume sahguna hudu tare da lalata kaya na milyoyin Naira....
Daga maryam bashir musa Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, Abdulaziz Yari ya bayyana cewa shi bai tsayar da matsaya ba a kan jam’iyar da...
Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelensky, ya ce Rasha ta kaddamar da wani gagarumin farmaki da aka jima ana sa ran za ta fara kai wa a gabashin...
Daga kabiru basiru fulatan Rahotanni daga jihohi da dama na Najeriya sun nuna cewa akalla Kwamishinoni 53, da ma’aikatan gwamnoni da dama ne suka ajiye...
Daga yasir sani abdullahi Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa, NDLEA, ta ƙaddamar da gangamin yaƙi da shaye-shayen miyagun...
Daga kabiru basiru fulatan Babban Ofishin kula da Harkokin Masallatan Harami Guda Biyu a Saudi Arebiya ya samar da na’urar mutummutumi da zai...
Daga yasir sani abdullahi Iyalan wani dan kasuwa a Kano da ’yan bindiga suka sace, Yahaya Hassan Musa, sun kadu bayan an tsinci gawarsa...
Daga kabiru basiru fulatan Manchester City ta kulla yarjejeniya da dan wasan Borussia Dortmund da Norway Erling Braut Haaland, mai shekara 21. (Mail) Real Madrid ba...
Daga mujahid danlami Garba A daidai lokacin da ake shirye-shiryen gudanar da zaben fidda gwanin manyan jam’iyyun siyasar Najeriya biyu wato APC da...
Daga Khadija abdullahi muhmd Wasu jami’an Hukumomin yaƙi da cin hanci da rashawa na EFCC da ICPC sun bayyana cewa yanzu sun...
Daga maryam bashir musa Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kaduna, CP, Yekini Ayoku, ya tabbatar wa da duk masu amfani da babbar hanyar Kaduna...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnatin Jihar Kano ta umarci Hukumar Samar da Ruwan sha da Tsaftar Muhalli, RUWASSA da ta gaggauta gyara rijiyoyin...
Daga yasir sani abdullahi Dakarun soji da ke karkashin rundunar hadin gwiwa ta MNJTF daga Najeriya, Nijar da kuma Kamaru, sun kashe mayakan...
Daga kabiru basiru fulatan Wasu maniyyata aikin Umrah sun zargi kamfanin sufurin jiragen sama na Azman Air da zubar da su a Kano,...
Daga Maryam Bashir musa Cristiano Ronaldo ya sanar da mutuwar ɗansa a cikin sanarwar da ya wallafa a shafukansa na sada zumunta. “A...
Daga yasir sani abdullahi Shugaban Majalisar Jihar Bauchi, Abubakar Suleiman ya fice da ga jami’ar APC zuwa PDP mai mulki a jihar. A wasiƙar...