Connect with us

News

Ana fargabar mutane sun mutu bayan da jirgin sojin sama na Najeriya ya fado a jihar Kaduna.

Published

on

Ana fargabar mutane sun mutu bayan da jirgin sojin sama na Najeriya ya fado a jihar Kaduna.

Advertisements
Advertisements

Wannan hadarin dai na zuwane kasa da shekara guda da jirgin soji yayi hadari, inda manyan jami’ai suka rasa rayukansu cikinsu harda shugaban sojin kasa na Najeriya.

Advertisements

Kawo yanzu hukumomin da abin ya shafa basu tabbatar da faruwar lamariba, saidai rahotanni na cewar ana fargabar matukin jirgin da wasu mutane sun rasa rayukansu.

Advertisements
Advertisements
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending