Daga Khadija abdullahi muhmd Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje yayi Allah wadai da lalata motar kungiyar kwallon kafa ta Katsina United a yayin...
Daga maryam bashir musa Kamfanin dake raba hasken wutar lantarki (Abuja Electricity Distribution Company) ya katse wutar lantarkin fadar gwamnatin jihar Niger da...
Rundunar sojan sama ta Najeriya ta tabbatar cewa matuƙa jirginta biyu ne suka rasu a hatsarin da jirgin su ya yi a Jihar Kaduna da ke...
Daga yasir sani abdullahi Mai neman jam’iyyar APC ta tsayar da shi takarar shugaban ƙasa a Najeriya, Adamu Garba, ya kaɗu da jin farashin...
Gwamnan Jihar Rivers kuma mai neman takarar shugabancin ƙasa a jam’iyyar PDP, Nyesom Wike, ya yi alkawarin yin iya bakin ƙoƙarin sa don ganin an...
Daga maryam Bashir musa Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta sanar da sayar da fom ɗin takarar shugaban ƙasa kan naira miliyan 100...
Daga kabiru basiru fulatan Wasu ƴan bindiga da ake kyautata zaton ƴan fashin daji ne sun harbe wani babban Malamin Sakandare a Jihar...
Daga maryam bashir musa Gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum, ya raba kayan abinci da tsabar kuɗi ga gidaje 100,000 na marasa galihu a...
Daga mujahid danlami garba Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na halartar taron Majalisar Zartarwa na jam’iyyar APC mai mulkin ƙasar da ke gudana yanzu haka....
Daga maryam bashir musa Hukumomin ƙasar Poland sun sako ‘yan Najeriya 13 cikin 19 da suke tsare da su a sansanonin tsare...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumomin a kasar saudiyya sun baiwa kasar nan adadin mutun 43,000 da za su sauke farali a bana. Babban sakataren hukumar...
Daga yasir sani abdullahi Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Tambuwal, ya ce fitar da ɗan takarar shugaban kasa ta hanyar maslaha a zaɓen 2023...
Daga kabiru basiru fulatan Tsohon gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya biya naira miliyan 30 domin sayen fom na ‘yan takarar mukamin...
Daga mujahid danlami Garba Fadar shugaban Najeriya ta kare matakin ta na jan ƙafa kan tura jirgin yaƙi samfurin Super Tucano domin yakar...
Daga Khadija abdullahi muhmd Jigon APC kuma mai neman tsayawa takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin APC, Bola Tinubu, ya dangwali hancin Shugaba Muhammadu...
Daga maryam bashir musa Yayin da ake sa ran jam`iyyar APC mai mulki a Najeriya za ta gudanar da taron majalisar zartarwarta, wanda shugabannin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Mamba a Hukumar Dauka da Ladabtar da ‘Yan Sanda, PSC, Naja’atu Mohammed ta yi wa shugaban kasa Muhammadu Buhari...
Daga yasir sani abdullahi Matafiya 20 ne suka kone kurmus a wani hatsari da ya ritsa da motocin haya biyu a kauyen Huturu...
Daga kabiru basiru fulatan Ga musulmin duniya, watan Ramadan, wata ne mai alfarma kuma wanda abubuwa suka faru a cikin watan tarihin Musulunci. Ramadan wata...
Dayyabu Auwalu matukin Adaidaita Sahu ya zama miloniya. Bayan cin tarar hukumar dauka da ladabtar da yan sanda (Police Service Commission )da babbar kotun tarayya (Federal...