Daga Kabiru basiru fulatan Rasha ta ce ta harbo jirgin yaƙin Ukraine tare da tarwatsa wasu guda uku masu saukar angulu a yankin Kharkiv. Ma’aikatar tsaron...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Arsenal na son dauko ɗan wasan Manchester City Gabriel Jesus, mai shekara 25, zuwa Emirates, tuni kuma wakilan ƙungiyar suka soma tattaunawa da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnan jihar Sokoto da ke arewacin Najeriya Aminu Waziri Tambuwal ya ce sun kasa cimma matsaya kan ɗan takarar da za su...
Daga Kabiru basiru fulatan Mai bai wa Shugaban Najeriya shawara kan harkokin tsaro, manjo Janar Babagana Moguno ja kunnen Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai game da kalaman...
Yasir sani abdullahi Yayin da Najeriya ke shirin gudanar da zaben shugaban kasa, wasu masu zanga-zanga sun yi dafifi a gaban ofishin tsohon shugaban kasar Goodluck...
Daga Muslim yunus Abdullahi Tsohon Shugaba Mwai Kibaki na Kenya ya mutu, kamar yadda Shugaba Uhuru Kenyatta na kasar ya sanar cikin wata sanarwa. Mista Kibaki...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Babbar jam’iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta bukaci hukumomin tsaron kasar, musamman masu yaki da cin hanci da rashawa da su...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rundunar sojojin Najeriya ta sanar cewa ta kwace bindigogi marasa lasisi fiye da 500 daga hannun fararen hula a jihar Filato da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rasha ta mayar da daukacin hankalinta a gabashin Ukraine bayan janye dakarunta daga kusa da birnin Kyiv. An umarci mutane su...
Daga Hamza Yusuf Abdulmumin Maniyatta aikin hajjin bana na ci gaba da tofa albarkacin bakinsu tun bayan sanarwar da hukumar alhazai ta kasa a Najeriya ta...
Daga Kabiru basiru fulatan Yan Najeriya sun shiga muhawara biyo bayan sanarwar majalisar koli ta APC ta sayar da fom din shiga zaben fidda...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Manchester United za ta sayar da ‘yan wasanta irinsu Marcus Rashford ɗan Ingila, da mai buga gaba asalin Faransa Anthony Martial, da...
Daga Kabiru basiru fulatan China ta yi Allah-wadai da matakin Sweden na koma al-Kur’ani. “‘Yancin fadin albarkacin baki ba hujja ba ne ba cin zarafi ko...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Al’ummar Najeriya na ci gaba da tsokaci kan matakin gwamnatin Saudiyya na ware kujeru fiye da 40,000 ga maniyatta aikin Hajji na...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Fadar shugaban kasar Najeriya ta kare matakinta na yi wa wasu tsofaffin gwamnonin kasar wadanda ke tsare a gidan yari saboda cin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi jajen mutuwar sojojin Najeriya biyu wadanda suka yi hatsarin jirgin saman soji a Kaduna da ke...
Daga Kabiru basiru fulatan Shugaban Rasha Vladimir Putin ya umarci sojojinsa su fasa kai hari a masana’antar mulmula karafa ta Azovstal da ke birnin Mariupol da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rahotanni daga jihar Edo da ke kudu maso kudancin Najeriya na cewa mutum uku sun mutu sakamakon rikicin da ke da alaka...
Daga Yasir sani Abdullahi Shugaban kasa muhammadu bahari yace yafi tsohon shugaban Nigeria goodluck Jonathon Samar da tsaro Mutana Nigeria saurun mantuwace dasu Kuma suna manta...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wasu mahara da ake kyautata zaton masu satar mutane domin kudin fansa ne sun afkawa al’ummar Shadadi skuma sun...