Connect with us

News

Rasha ta yi ikirarin kakkabo jiragen Ukraine

Published

on

Daga Kabiru basiru fulatan

Rasha ta ce ta harbo jirgin yaƙin Ukraine tare da tarwatsa wasu guda uku masu saukar angulu a yankin Kharkiv.

Advertisements
Advertisements

Ma’aikatar tsaron Rasha ta ce dakarunta kai hari kan sojojin Ukraine tare da ikirarin samun nasarori

BBC ba za ta iya tantance gaskiyar ikirarin ba. Ɓangaren Ukraine bai mayar da martani ba kawo yanzu.

Advertisements

Tun da farko Birtaniya ta ce Rasha ta kasa yin komi a yankin tsawon sa’a 24, duk da ƙaruwar ayyukan dakarunta. Ta ce har yanzu Rasha ba ta karɓi ikon komi ba a ƙasa ko a ruwa.

Advertisements
Advertisements
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending