Connect with us

News

Nafi janathon Samar da tsaro Inji bahari

Published

on

Daga Yasir sani Abdullahi

Advertisements
Advertisements

Shugaban kasa muhammadu bahari yace yafi tsohon shugaban Nigeria goodluck Jonathon Samar da tsaro

Advertisements

Mutana Nigeria saurun mantuwace dasu Kuma suna manta a lokacin da na zo na karbi mulkin Nigeria a cewar bahari irin abubuwan da nazo na tarar a lokacin

Advertisements
Advertisements

A kwana kwanannan ne bahari yace idan har ya sauka daga Mulki tofah mutana. Nigeria su sani cewa babu shugaban kasar Nigeria da yafishi aiki da Samar da tsaro Kuma a lokacin yabar Mulki to yayi abu Mai kyau

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending