News
Gwamnan jahar barno ya zama gwarzon gwamnoni
Daga Yasir sani Abdullahi
Gwamnan jahar barno ferfesa babagana umara zulum ya zama gwarzon gwamnonin arewa maso gabashin Nigeria.
Zulum din dai ya lashe zabanne bayan Wani zaban da akayi ne da takwarorinsa na wasu jahohin da dama inda ya lashe na farko a kan jajircewa da Kuma wasu ayyukan da ya keyiwa jaharsa bayanshi wasu gwamnonin arewa suke take mass baya inda akasamu wasu sunzo na biyu 2da na uku
Advertisements
