Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta ce za ta tura ƙarin dakaru don kyautata tsaro a kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna. Matakin ya biyo bayan hare-haren...
Wani jrigin dakon kaya daga Jihar Legas a kudancin Najeriya da ke kan hanyarsa ta zuwa Kano a arewaci ya sake yin hatsari a Jihar Kaduna....
Kungiyar leburorin kasuwar singa da kewaye tace yakamata ayi musu karin kudi dako sabida yanayin da kasuwa ke ciki na tashen goron zabi da kaya...
Daga yasir sani abdullah Gwamnan Jihar Kaduna a arewacin Najeriya Nasir El-Rufai ya yi barazanar cewa shi da sauran gwamnonin yankin za su ɗauki...
Daga Khadija Ibrahim Muhammad A ranar Litinin da ta gabata ce ’yan ta’adda suka kai wani mummunan hari wa jirgin kasa da...
Daga sani abbas sani Rahotanni sun ce tsohon shugaban Najeriya Goodluck Ebele Jonathan ya ki amincewa da tayin da wasu ‘yan fadar shugaban...
Daga mujahid danlami garba ‘Yan bindiga sun kashe aƙalla mutum 17 a wasu hare-hare da suka kai kauyuka hudu da ke karamar hukumar Anka...
Daga maryam bashir musa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya yi kira ga mawadata a cikin Musulman Najeriya da su kiyayi almubazzaranci lokacin azumin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufai ya ce ‘yan Boko Haram ne suka tsara tare da aiwatar da hari...
Daga yasir sani abdullahi Masu sayar da motoci da ke yankin Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya, sun koka kan yadda suka ce hukumar kwastam...
Daga Khadija Ibrahim muhmd Barcelona na son daukan dan gaban Arsenal da Faransa Alexandre Lacazette, mai shekara 30, a bazara lokacin kwantiraginsa ya kare da Gunners....
Daga maryam bashir musa Rundunar ƴan sanda a Jihar Imo, a yau Juma’a ta yi nasarar daƙile wani mummunan hari da wasu da...
Daga Khadija Abdullahi Muhmud Watan Ramadan watane na daban da sauran watanni,musanman ta Hanyar bambanta cima da kuma abubuwan da ya kamata mu dinga sha a...
Daya daga cikin ‘yan bindigar da suka kai hari Unguwar Bulus da Unguwar Gimbiya a Karamar Hukumar Chikun da ke Jihar Kaduna, ya yi gamo...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumomin Saudiyya sun fitar da sanarwar tabbatar da ganin watan Azumin Ramadan a wasu yankunan ƙasar. Wannan na nufin gobe Asabar 2...
Rushewar ginin wani masallacin juma’a a Nguru dake jihar Yobe, ya hallaka kimanin mutane 4, tare da raunata da dama. Adadin zai iya karuwa, yayinda yan...
Gwamnatin Najeriya ta rantsar da wani kwamati da zai bincika abin da ya faru bayan tashi daga wasa tsakanin Najeriya da Ghana, inda wasu ‘yan Najeriya...
Ƙasa da makonni biyu da ya sanar da ficewar sa da ga jam’iya mai mulki ta APC, tsohon mashawarci ga Gwamnan Jihar Kano kan harkokin...
Majalisar Wakilai ta yi barazanar tsunduma yajin aiki kan yadda matsalar tsaro ke ci gaba da ta’azzara a fadin Najeriya. Dan majalisar mai wakiltar Karamar...
Gwamna Nasir El-Rufai na Jihar Kaduna ya ce zai gana da Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari bayan harin da ‘yan fashi suka kai wa jirgin ƙasa na...