News
GOOD FRIDAY:Al’ummar Kiristocin Duniya na juyayin kashe Yesu Kiristi
Daga Muhammad Muhammad zahraddin
Advertisements
Advertisements
Yau juma’a ce ranar Good Friday ko kuma Juma’a mai kyau, wanda al’ummar Kiristocin Duniya ke juyayin kashe Yesu Kiristi, wanda yake zuwa bayan kamala azumin da suka yi.
Dangane da tasirin wannan rana Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Fasto Yohanna Buru, daya daga cikin limaman Kirista dake Kaduna a Najeriya, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.
Advertisements
Advertisements
