Connect with us

News

Korona na ƙara bazuwa a Koriya ta Arewa

Published

on

Daga mujahid danlami Garba

 

 

Advertisement

 

Koriya ta Arewa ta sanar da cewa ƙarin mutun 170,000 sun kamu da cutar korona.

Advertisement

Yanzu haka an killace mutum 650,000 a fadin kasar.

Babban birnin kasar Pyongyang ne ya fi fuskantar bala’in annobar, inda yanzu haka sojoji ke taimakawa jami’an lafiya raba magani.

Advertisement

Kotu ta tura mutum biyar gidan yari a Edo kan laifin zamba ta intanet

Haka ma malaman makaranta da dalibai likitoci na taimakawa wurin gano wadanda suka yi hulda da masu ɗauke da cutar.

Advertisement

Koriya ta Kudu mai makwabtaka ta ce har yanzu tana jiran amsa daga makwaciyartakan shirinta na taimakawa.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending