Daga Muhammad Muhammad zahraddin Allah Ya yi wa mutumin da ya shafe shekara 70 yana sallah a bayan limaman Masallacin Ka’aba Sheikh Muhammad...
Daga Maryam Bashir Musa Yanzu dai abin jira a gani shi ne yadda zaben zai kaya da kuma bangaren da ‘yan takarar za...
Daga yasir sani Abdullah Mustafa Lamido, ɗan tsohon Gwamna Sule Lamido na Jigawa, ya zama dan takarar gwamnan jihar a ƙarƙashin tutar jam’iyyar PDP...
Jarrabawar sakandire ta (Qualifying) ta na dakile karatun dalibai wajen cire mu su Sha,awar karatun dakuma sa mu su razani a jahar kano _COMRAMDE ABBA ALRA-IWAS...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaba Muhammadu Buhai na Najeriya ya gargaɗi ƴan ƙasar da su guji gaggawar mayar da martani ko ɗaukar mataki, ko...
Daga khadija Abdullah muhmd Dan takarar shugabancin Najeriya, Peter Obi, wanda ake sa ran Kwankwaso zai tsayar a matsayin mataimakinsa a zaben 2023,...
Daga yasir sani Abdullah Gwamnatin Anambra ta tabbatar da mutuwar yara 14 sakamakon ɓarkewar cutar ƙyanda a ƙananan hukumomi tara na jihar. Dan...
Daga yasir sani Abdullah Dan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar mazabar Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, Madobi, Kabiru Yusuf Isma’il ya sauya...
Daga Maryam Bashir Musa Jami’an hukumar EFCC, a ranar Lahadi, 22, ga watan Mayu, 2022, sun sami nasarar kama wasu mutane ashirin da...
Daga kabiru basiru fulatan Real Madrid ita ce ta daya a daraja a fannin tamaula a duniya kuma karo na hudu a jere in...
Daga yasir sani Abdullah Rahotanni daga jihar Katsina a arewacin Najeriya na cewa wasu ‘yan bindiga sun afka wa cocin Saint Patrick Catholic Church, da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Fitaccen dan siyarar nan na Najeriya, Sanata Dino Melaye, ya bayyana amincewarsa da shan kaye a zaben fitar da gwani na...
Daga Maryam Bashir Musa Kafar VOA Hausa ta wallafa yadda wata kotu ta yanke hukuncin kisa ga wani dan kasar Denmark da aka...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace duk wata shari’ar rashawar da aka samu matsala a wurin ayyukanta saboda wasu uzurori, alama ce ta tambaya dangane da...
Daga kabiru basiru fulatan IPOB na sake zama barazana ga ‘yan Arewa da ke zaune a kudancin Najeriya Gamayyar Kungiyoyin Farar Hula a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin – Sabon Akanta-Janar, yana fuskantar bincike daga hukumar yaki da cin hanci da rashawa, EFCC Sabon mai kula da...
Daga khadija Abdullah muhmd A ranar Asabar 22 ga watan Mayun 2022 ne dalar Amurka ta ƙara tsada idan aka kwatanta ta da...
Daga yasir sani Abdullah Kungiyar masu binciken kwa-kwaf na Forensics na Najeriya watau Chartered Institute of Forensics and Certified Fraud Examiners of Nigeria...
Daga Maryam bashir musa Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce za ta kashe Naira miliyan 999 a kowacce rana karkashin shirinta na ciyar da...
Daga kabiru basiru fulatan Adam Namadi, dan tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Namadi Sambo, ya nemi wakilan zaɓe wato su dawo masa da kuɗin...