Connect with us

News

EFCC Ta Kama Mutane 22 Da Take Zargi Da Zamba Ta Yanar Gizo A Garin Asaba

Published

on

Daga Maryam Bashir Musa 

 

 

 

Jami’an hukumar EFCC, a ranar Lahadi, 22, ga watan Mayu, 2022, sun sami nasarar kama wasu mutane ashirin da biyu da a zargi da aikata laifuka Dake da Alaka da zamba ta yanar gizo.

Rashan Cika Alkawari Yazama Dabi,ar Matasa Da Kuma Jagororin Al,umma-Kabiru Basiru Fulatan

Advertisement

Wadanda aka kaman sun hada da: Promise Bassey, Raymond Diamond, Ifeanyi Anyasi, Celestine Osalenlen, Johnbull Kingsley, Ikekhua Mately, Clifford Johnson, Akorah Chinedu, Kester Ogochukwu Idugba Junior da Lucky Egwuatu.

 

Sauran sune Victor Nwabunwanna, Happiness Ayo, Rawlings Nwabunwanna, Eleka Ikeja, Oliseh Emeka, Ozuwa Destiny, Prince Erik Nnamdi, Emmanuel Ochuku Igben, Tochukwu Onyido, Gift Onuajefe da Odosun Matthew.

An kama su ne a maboyar su Dake cikin garin Asaba, babban birnin jihar Delta, bayan samun bayanan sirri da hukumar tayi, sannan an kama su da motoci biyu kirar Mercedes Benz GLK 350 4Matic da wayoyi da dama.

Za’a gurfanar da su a gaban kotu da zaran an kammala bincike.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending