Connect with us

Sports

DA ƊUMI-ƊUMI: Real Madrid ta lashe gasar zakarun turai ta bana

Published

on

Daga Muhammad Muhammad zahraddin 

 

Advertisement

 

Real Madrid ta ƙasar Spain ta lashe gasar zakarun turai ta 2022.

Advertisement

Vunicious Junior ne ya jefa ƙwallo ɗaya tilo tun a minti na 59.

Wannan shi ne karo na 14 da Madrid ta ɗauki kofin kuma tafi kowa ɗauka a Nahiyar Turai.

Advertisement

Karin bayani na nan tafe…

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending