Wani sabon rahoto da Cibiyar Binciken Gaskiya da Tsabtace Harkokin Kudi (CFTPI) ta wallafa ya gano cewa mafi yawan kananan hukumomi a Najeriya na fama da...
Akalla mutane hudu ne suka mutu a wani mummunan hatsarin mota da ya faru da yammacin Lahadi a kan babban titin Kaduna–Abuja, kusa da Kakau, Gonin...
Wani jirgin kamfanin British Airways da ya taso daga Landan zuwa Abuja ya yi saukar gaggawa a birnin Barcelona na ƙasar Sifaniya bayan da wani tsohon...
Rundunar ‘yan sandan jihar Edo ta kama wani mutum da ake zargi da kashe matarsa da gatarinsa a bayan gida, bayan gudanar da bikin zagayowar ranar...
Wani manomi mai shekaru a ƙaramar hukumar Agatu ta jihar Benuwai ya shiga cikin mummunan tashin hankali bayan jirgin ruwa da yake ciki tare da ‘ya’yansa...
DAGA SAFIYA MUHAMMAD USMAN Hukumar Tattara Kudaden Shiga ta Jihar Kano (KIRS) ta kaddamar da wani sabon tsari na zamani da nufin sauya yadda al’umma ke...
Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana cewa duk wanda ke son tsayawa takara ko samun mukamin siyasa a Najeriya, abin da...
Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaɗuwa ta Najeriya (NCDC) ta bayyana cewa akalla mutane 4,778 ne suka mutu sakamakon cutar kwalara tsakanin shekarar 2020 zuwa 2024...
Ƙungiyar Likitoci Masu Aikin Neman Ƙwarewa ta Ƙasa (NARD) ta bayyana cewa fiye da kashi 35 cikin 100 na yara ‘yan Nijeriya da ke ƙasa da...
Uwargidan Gwamnan Jihar Ribas, Eyoanwan Bassey Otu, ta ce aƙalla mata da ƙananan yara 95,000 ne ke mutuwa a kowace shekara a Najeriya sakamakon shaƙar hayaƙin...
Ƙungiyar Forum of Progressive Academics (FPA) ta bayyana matsananciyar damuwarta tare da yin Allah wadai da abin da ta kira “tsarin siyasa na gangan” da ya...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano, ta kama wani mutum da ake zargi da hannu wajen sace Hakimin Garin Garun Babba, Alhaji Abdulmumini Mudi Zakari, a shekarar...
Rundunar tsaron Najeriya a yau Asabar, ta sanar da samun nasarar halaka gwamman ‘yanta’adda, tare da ceto fararen hula 180 da aka yi garkuwa dasu, baya...
Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf ta fadada ayyukan rigakafi da kula da ciwon Hawan Jini zuwa cibiyoyin lafiya 208 a fadin...
Masana harkar noma sun ce mutane biyu cikin kowace goma sha ɗaya (2/11) a Najeriya na fama da yunwa a kullum, yayin da ɗaya cikin biyar...
Gamayyar kungiyoyin Jam’iyyar APC na jihar Kano sun fito fili wajen bayyana goyon bayansu ga matakin da Gwamna ya dauka n bukaci Shugaban Ƙasa Bola Ahmed...
Mutane biyar ne suka mutu a daren Juma’a a karamar hukumar Yewa South, jihar Ogun, sakamakon haɗarin mota da ya faru a kan titin Papalanto–Ilaro. Binciken...
Al’ummomi a sassa daban-daban na Najeriya na fama da mummunan tasirin ambaliyar ruwa, wadda ta lalata gadoji da hanyoyi, ta hana zirga-zirgar mutane da kaya, tare...
Hukumar Yaƙi da Cututtuka ta Najeriya (NCDC) ta ce mutane 166 ne suka mutu sakamakon kamuwa da cutar zazzaɓin Lassa a faɗin ƙasar tun farkon shekarar...
Kotu ta yanke wa wani mutum hukuncin kisa kan zagin Shugaban Tunisiya Kais Saied da kuma yada farfaganda kan tsaro. Mutumin da hukumomin Tunisiya suka sakaye...