DAGA SAFIYA MUHAMMAD USMAN Gwamnatin Jihar Kano ta gudanar da zagayen tsftar muhalli da wayar da kan jama’a kan sauyin yanayi a yau, Asabar 27 ga...
A yayin da farashin kayan masarufi ya fara nuna alamun sauka a kasuwannin Najeriya, wasu ‘yan kasuwa sun fara fitar da kayayyakin da suka ajiye a...
Aƙalla mutane 100 ake fargabar sun mutu bayan rugujewar wani ramin hakar zinare a ƙaramar hukumar Maru, Jihar Zamfara, kamar yadda shaidu da mazauna yankin suka...
DAGA LUKMAN ABDULMALIK, JOS Jaridar Stallion Times, tare da haɗin gwiwar Ƙungiyar ’Yan Jarida ta Najeriya (NUJ) reshen Jihar Filato sun gudanar da taron horaswa na...
DAGA SAFIYA MUHAMMAD USMAN Gidauniyar Marcelino tare da hadin gwiwar Cibiyar Koyar da Sana’a ta Masu Bukata ta Musamman ta gudanar da taron bada shaidar kammala...
Gamayar Cibiyoyin Mahaddata Alƙur’ani ta Ƙasa ƙarƙashin jagorancin Gwani Yusuf Hamza Yusuf, Garkuwar Hafizai, ta sanar da al’ummar musulmi musamman mahaddatan Alƙur’ani Mai Girma cewa, wannan...
Wani bincike da jaridar Premium Times ta yi ya gano cewa ba Jihar Kano ba ce ta fi nasara a jarabawar NECO da aka gudanar a...
Dagacin garin Gwangwan, Malam Muhammad Tukur, ya bayyana damuwarsa kan yadda karyewar gadar shiga garin ke kawo tsaiko ga rayuwar al’umma. Ya ce, “Da yawa daga...
Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya karɓi korafe-korafen da wasu kungiyoyin addinin Musulunci suka gabatar dangane da karatun da Malam Lawan Triumph ya gudanar....
Kungiyar tsoffin ’yan sanda masu ritaya da ke ƙarƙashin tsarin biyan fansho na tarayya (CPS) ta sanar da shirin gudanar da abin da ta kira “Babbar...
Rundunar Sojin Nijeriya ta kama ‘yan ta’adda 25, ta kuma ceto mutane 16 da aka sace, tare da kashe wasu a cikin jerin hare-haren da ta...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Delta ta kama wasu mutum uku da ake zargi da karɓar Naira miliyan biyu daga hannun wani mutum, sannan suka harbe shi...
Ƙungiyar Ma’aikatan Yaɗa Labarai na Ƙananan Hukumomi ta Najeriya (ALGION) ta karrama Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusif, da lambar yabo ta musamman bisa irin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da cafewar wani matashi da ake zargi da halaka kakanninsa a Kofar Dawanau, karamar hukumar Dala, ta hanyar caccaka...
Wani matashi mai suna Muhammad, wanda ke da kimanin shekara 20 da haihuwa, ana zargin ya kashe kakanninsa biyu ta hanyar caka musu wuka a unguwar...
Hukumar Kula da Inshorar Al’umma a Najeriya (NSITF) ta nuna damuwarta kan mutuwar mutane sama da 150 sakamakon Haɗururruka a wuraren gine-gine a shekarar 2024. Manajan...
Hukumar Kula da Layin Dogo ta Nijeriya, NRC ta fitar da sakamakon binciken da ta gudanar kan hatsarin da jirgin ƙsan Abuja-Kaduna ya yi a kwanaki...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Ondo ta tabbatar da kama wani mutum da ake zargi da dukan wani yaro har lahira a ƙauyen Akungba-Akoko, karamar hukumar Akoko...
Jami’an Hukumar Kula da Ababen Hawa ta Jihar Kano (KAROTA) sun dawo da kayan ICT masu aiki da hasken rana da aka sace daga Makarantar Sakandaren...
Masarautar Saudiyya ta naɗa Sheikh Dr. Saleh bin Humaid a matsayin sabon Babban Mufti na ƙasar kuma shugaban Majalisar Manyan Malamai. An naɗa Humaid ne ta...