Kotu ta yanke wa wani mutum hukuncin kisa kan zagin Shugaban Tunisiya Kais Saied da kuma yada farfaganda kan tsaro. Mutumin da hukumomin Tunisiya suka sakaye...
Wani mummunan hatsarin tankar mai ya yi sanadin mutuwar mutane da dama da kuma konewar motocin fasinja a safiyar Juma’a, a kan titin Abeokuta–Sagamu da ke...
Hukumar da ke yaƙi da safarar mutane a Nijeriya (NAPTIP) ta ce ta kama wani mahaifi yana yunƙurin safarar ‘yarsa zuwa ƙasar Iraƙi. Mai magana da...
’Yan bindiga sun kai hari a unguwar Tsauni da ke Gusau, babban birnin jihar Zamfara a daren Laraba, inda suka sace kansiloli biyu daga Gidan Gona...
Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta samu nasarar kwato miyagun kwayoyi da kayan maye da darajarsu ta kai sama da Naira miliyan 120 a wasu samame da...
Likitocin tiyata a kasar Indiya sun gudanar da wani aiki da ya jawo hankalin duniya, bayan da suka ciro cokula 29 na ƙarfe, burushi 19 na...
Jami’an Hukumar kare kadarorin gwamnati da al’umma (NSCDC) reshen jihar Jigawa sun tabbatar da cewa wani yaro, Sunusi Abubakar, mai shekara 15 ya nutse a ruwa....
Wata mata mai matsakaicin shekaru ta cinna wa kanta da kanta wuta a cikin gidan Firaministan Nijeriya na farko, marigayi Sir Abubakar Tafawa Balewa, da ke...
Bincike da aka gudanar a Najeriya ya bayyana cewa, aƙalla makarantun gwamnati 188 a yankin Arewacin ƙasar sun rufe sakamakon ayyukan ƴan ta’adda, wadanda ke kai...
Rasha da Ukraine sun yi musayar fursunonin yaki 185 kowannensu a ranar Alhamis, inji ma’aikatar tsaro ta Rasha. Wannan musayar ita ce sabuwa a jerin musayar...
Hukumar Kiyaye Hadura ta Kasa (FRSC) ta bayyana cewa wasu direbobi masu tukin ganganci sun kashe ma’aikatan hukumar guda biyar a cikin watan Satumba 2025, yayin...
Kungiyar One Kano Agenda, wadda ke fafutukar zaman lafiya da ci gaban Jihar Kano, ta bayyana damuwarta kan matakin da aka dauka na janye jami’an tsaro...
Gidauniyar Fistula Foundation Nigeria, wadda ke tallafawa mata masu fama da lalurar yoyon fitsari, ta gudanar da taron yaye wasu mata da aka yi wa aikin...
Hukumar yaƙi da safarar mutane ta Najeriya (NAPTIP) ta ce ta kama aƙalla mutane biyar da ake zargi da hannu a safarar mutane tare da kuɓutar...
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya sanar da korar dukkan kwamishinoni da sauran manyan jami’an gwamnati da ke cikin gwamnatinsa. Sanarwar, wadda mai magana da yawun...
Wani lamari mai ban mamaki da ya ɗauki hankalin al’umma ya faru a ƙauyen Magonshi da ke ƙaramar hukumar Katagum ta jihar Bauchi, inda wata mata...
Dakarun sojin Najeriya sun kama wasu mutum biyu da ke sanye da kayan ’yan sanda dauke da motoci biyu kirar Hilux da ke makare da tabar...
Majalisar Shura ta jihar Kano, wacce gwamnatin jihar ta kafa domin kula da harkokin wa’azi, ta sanar da dakatar da Malam Lawan Shuaibu, wanda aka fi...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bukaci Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya gaggauta sauya kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, bisa zarginsa da rashin...
Cibiyar Fasahar Sadarwa da Ci Gaban Al’umma (CITAD) ta yi kira ga hukumomin tsaro da su gaggauta sakin ɗan bautar ƙasa, Zakariyya Kabeer Gwagwarwa, wanda ƴan...