Connect with us

News

‎Rasha Da Ukraine Sun Yi Musayar Fursunonin Yaki 185

Published

on

73452872 803
‎Baya ga sojoji, musayar ta kunshi fararen hula wadanda aka kama a yayin gwabza fada tsakanin kasashen biyu. ‎

Rasha da Ukraine sun yi musayar fursunonin yaki 185 kowannensu a ranar Alhamis, inji ma’aikatar tsaro ta Rasha.

‎Wannan musayar ita ce sabuwa a jerin musayar da ake ci gaba da yi duk da rashin samun ci gaba wajen kawo karshen rikicin.

Yadda Direbobi masu ganganci suka yi Ajalin Ma’aikatan FRSC Biyar

‎Ma’aikatar tsaron ta bayyana a tasharta ta Telegram cewa Rashar ta karbi sojojinta 185 daga hannun Ukraine.

‎Baya ga fursunonin yakin an kuma saki fararen hula 20 a yayin musayar da kasashen biyu suka yi.

‎Shugaban Amurka Donald Trump na ta kokarin ganin ya sansanta Rasha da Ukraine domin kawo karshen yakin da aka shafe sama da shekara uku ana gwabzawa.

 

Advertisement

 

 

DW

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending