Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar, ya bukaci al’ummar Musulmin Najeriya su fara duban jaririn watan Shawwal a ranar Alhamis domin yin Karamar Sallah. ...
Magoya bayan jam’iyyar PDP a Adamawa sun shiga kwana na biyu na zanga-zanga a Yola, babban birnin jihar yayin da ake ci gaba da dambarwa a...
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Manyan Makarantu (JAMB) ta tsawaita lokacin yin rajista ga dalibai da ke neman gurabun karatu kai-tsaye da mako guda. JAMB ta tsawaita...
An cafke wata mata bisa zargin ta sayar da ’yarta mai shekara daya da wata shida a domin ta biya bashin banki da ta...
Hukumar Zabe ta Kasa INEC za ta yi taron gaggawa a yau Litinin kan dambarwar da ta dabaibaye tattara sakamakon zaben gwamnan Jihar Adamawa. Tun...
Wani matashi mai shekara 29, Akarachi Amadi, ya doke dan majalisa mai ci a karashen zaben dan Majalisar Tarayya mai wakiltar mazabar Mbaitoli/Ikeduru da ke Jihar...
Yanzu haka dai kwamishinan zabe na hukumar INEC reshen jihar Adamawa Hudu Yunusa-Ari na cikin tsaka mai wuya bayan ayyana sakamakon zaben gwamnan...
Jami’an tsaro sun kwato shanu sama da 800 da ’yan fashin daji suka sace a Karamar Hukumar Giwa ta Jihar Kaduna. Bayanai sun...
Umrah kalma ce ta Larabci wadda ke nufin ziyara, kamar yadda Dakta Abubakar Sani Birnin Kudu, babban limamin Dutse da ke jihar Jigawa ya...
An kashe mutum shida, an jikkata wasu da dama a kauyen Utai na Karamar Hukumar Wudil ta Jihar Kano, yayin karashen zaben ranar Asabar....
Tsohon Sanatan Kogi ta Yamma, Dino Melaye, ya lashe zaben fid-da gwani tare da zama dan takarar Gwamna na jam’iyyar PDP na Jihar Kogi. Hakan...
Matashin ɗan jarida Musa Sani Aliyu wanda aka fi sani da Musa Khan ma’aikacin gidan radio Jalla dake jihar Kano a daren jiya ya tsallake Wani...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana Sanata Aisha Dahiru, wacce aka fi sani da Binani a matsayin wadda ta lashe...
Wannan lamari ne mai ban tsoro yayin da wani dan bindiga mai tsattsauran ra’ayi ya taho da wani dan siyasa da dan uwansa a Indiya...
Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya nemi afuwar al’ummar jihar kano sakamakon karewar wa’adin gwamnatin sa. Ganduje ya ce ya yafewa duk wanda ya...
Wata mata mai shekaru 34 mai suna Nosimot Alalade, a ranar Juma’a, ta gurfana a gaban wata kotun Majistare da ke Abeokuta, a Isabo bisa...
Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya, Femi Gbajabiamila ya jaddada matsayarsa inda ya ce shi har yanzu bai nuna wanda yake so ya gaje shi...
Wani matashi mai suna Ahmed Golo mai shekara 24 ya gudu da wata budurwa mai suna Sa’ada Mohammed mai shekara 18 a duniya da...
Rundunar ‘yan sandan Kenya ta kama wani fasto kan zargin hannu a mutuwar mutum huɗu, sakamakon azumin da ya ce su yi don haɗuwa da Yesu....
Sojojin da ke sintirin jiran ko ta kwana sun harbe wani mutum yana kokarin kwace akwatin zabe a hannun jami’an Hukumar Zabe ta Kasa INEC...