Ƙungiyar Sintirin Bijilante dake Kano ɓangaren kwamandanta Ubale Barau Muhammad Badawa, ta ce, ta ɗauki gaɓarar zuba jami’an ta a lungu da saƙo na Kano, domin...
’Yan bindiga sun yi garkuwa da wani basarake tare da wasu mutum 13 a Yankin Babban Birnin Tarayya. A cikin dare ne ’yan bindigar suka kutsa...
Wasu fusatattun matasa sun jefe wani direban mota mai shekara 35 da duwatsu har lahira bisa zargin sa da kashe mutum biyu tare da raunata wasu...
Ga shi dai kwanakin Ramadan suna ta gudu, har muna daf da shiga goman karshe wanda shi ne dama ta karshe ga wanda ya yi sakaci...
Wasu yan bindiga sun yi garkuwa da wani attajiri a kauyen Gangarbi da ke karamar hukumar Rogo a Jihar Kano. Yan bindigar sun kuma harbi mutum...
Ƴan sanda a jihar Uttar Pradesh da ke Indiya na neman wata amarya wadda ta harba bindiga a lokacin bikin aurenta. Wani faifain bidiyo da...
Dubban mazauna birnin Dar es Salaam da ƙauyukan da ke zagaye da shi ne suka yi fitar ɗango a filin wasan kwallon ƙafa na ƙasar domin...
Hukumar kula da alhazai ta jihar Kano ta yi kira ga maniyyata da suka kai kuɗin ajiya a wani ɓangare na zuwa hajjin bana, su...
Kungiyar Shugabannin Kananan Kwamitin Karbar Mulki na Jam’iyyar NNPP da ya daina zafafa siyasa da haifar da tashin hankali ko furta lafuzan da ka iya...
Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Kano ta sanar da haramta wasan tashe a watan Ramadan a kwaryar birnin Kano. A bisa al’ada, a kan fara...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hajiya Rabi wadda aka fi sani da Mama Rabi ta rasu bayan fama da jinya a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mutumin da ya mallaki zakaran da aka zartar wa hukuncin kisa a jihar Kano, ya ce bai...
Miyagun maharan yan bindiga sun kai mummunan hari ga matafiya a titin Kaduna zuwa Abuja a wani gari da ke kusa da Kagarko. ...
Wani kudirin doka da zai hana likitocin Najeriya ficewa daga kasar har sai sun yi aikin tsawon shekaru 5 a cikin gida, ya tsallake karatu na...
Hukumomin kula da sha’anin maniyyata aikin hajji a bana sun fitar da wasu alkaluman bayanai game da aikin Hajjin na bana. Bayanan sun shelanta cewar farashin...
A wannan lokaci da ake fama da zafi ga kuma azumi. mutane da dama kan bukaci shan ruwa mai sanyi,ko a sha wasu abubuwa masu sanyi...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR, JP, CNOL, Ya sake nada wasu sababbi Hakimai guda hudu tareda daga Darajar wasu Hakimansa guda...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kakakin Kwamitin Kamfe na Jam’iyyar NNPP, Abdulmumin Jibrin Kofa ya ce gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya...
Kungiyar Malaman Makarantun kwalejojin Fasaha ta Kasa (ASUP) ta gargadi gwamnatocin jihohin da ke barin malaman makarantu tsawon watanni da dama ba tare da albashi ba...
Wata gobara da ba a san musabbabinta ba ta yi sanadiyyar mutuwar wani magidanci mai suna Abdurrahman Abdullahi da aka fi sani da Danjummai, tare da...