DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jami’an Hukumar Hana sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya sun kama wata tabar wiwi da aka yi safararta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jiragen Yakin Najeriya sun kashe mayakan Boko Haram da kwamandojinsu sama da 100 a rana guda a Jihar Borno. ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani hatsarin Mota ya yi sanadiyar rasuwar wasu fasinjan baburin adaidaita Sahu a kan titin ring road dai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sa’o’i kadan da fara gudanar da bukukuwan Kirsimeti, masu sayar da kaji a Gombe...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Aikin tantance sunayen wanda ake gudanarwa a ƙarƙashin Ma’aikatar Ayyukan Jinƙai, Agaji da Inganta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sadiq Wali, dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a jihar Kano, ya sha alwashin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Najeriya ta ce a rubu’in farko na shekarar 2023, za ta saida kamfanonin wutar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu ‘yan Majalisar Wakilan Najeriya sun ci alwashin tilasata wa Babban Bankin ƙasar (CBN) wajen dakatar da shirinsa na rage yawan adadin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon gwamnan Kano kuma jagoran jam’iyyar adawa ta PDP a jihar, Ibrahim Shekarau, ya ce suna jiran umarnin da uwar jam’iyyarsu ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Gambia ta bayyana sunan wani jami’in sojan ruwa a matsayin wanda ake zargi da jagorantar yunkurin juyin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta bayyana, a matsayin abin takaici, alkawarin da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya dauka na...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kwamitin yaƙin neman zaben ɗan takarar shugabancin Najeriya a jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu, ya zargi babbar jam’iyyar adawa...
Babbar Kotun Jihar Kano da ke zamanta a titin Miller Road ta bayar da umarni ga Gwamnatin Jihar Kano da ta dakatar da yunkurin ta na...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Masana harkokin sauyin kuɗi a Najeriya na ganin darajar kuɗin ƙasar naira za ta sake faɗuwa yayin da shekarar 2022 ke ƙarewa,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayya za ta biya Gwamnatin Borno Naira biliyan 9.43 da ta kashe wajen gina gadar sama ta farko a jihar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Hukumar Hisba a Kano da ke arewacin Najeriya ta fara shirin kama matan da ke talla akan titunan jihar. Kafar yada...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA ‘Yan mata a Afghanistan sanye da hijabi sun cika wasu titunan jami’o’insu, domin zanga-zangar kin amincewa da matakin...
Masarautar Saudiyya ta soke sharadin yin gwajin kwayar cutar COVID-19 da kayyade shekaru ga maniyyata aikin Hajjin 2023. Ma’aikatar Aikin Hajji da Umrah ta Saudiyya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu ‘yan bindiga sun kai hari gidan sarkin Fadan Ayu, da ke karamar hukumar Sanga a jihar Kaduna, inda...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rahotannin da ke kara-kaina a wasu kafafen yada labarai na cewa hukumar tsaron farin kaya na shirin kama gwamnan babban bankin Najeriya...