DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Zabe ta Kasa (INEC), ta ce babu ruwanta da murdiyar zabe amma ’yan siyasa ne ke aikata hakan. ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An gano gawar Pavel ne a wani otel da ke Jihar Odisha a kasar ta Indiya a ranar Asabar....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sojojin Najeriya tare da hadin gwiwar ’yan banga a sun kashe mayakan Boko Haram takwas tare da kama daya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mabiyan malamin nan na Kano Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara a karkashin inuwar Ashabul Kahfi Warraqeem reshen jihar Bauchi sun...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wata rikita-rikita ta kunno kai a Jihar Kano bayan da wata mata ta aurar da ’yarta ba tare da sanin mahaifinta ba,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da abin da ya kira ‘kisan rashin hankali” da wasu ‘yan...
Akin Osuntokun ya zama sabon Darakta-Janar da Kwamitin Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa na Jami’yyar LP. Jaridar aminiya ta rawaito cewa Ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar Party for Democracy and Socialism PNDS-Tarayya da ke mulki a Jamhuriyar Nijar ta zabi Foumakoye Gado a matsayin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla mutum 28 sun mutu a Jihar New York yawancinsu a garin Buffalo, a yayin da mahaukaciyar iska mai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tawagar agajin gaggawa a yammacin jihar New York a Amurka sun gano gawarwakin mutum 25 da suka mutu sakamakon mummunan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Masu garkuwa da mutane sun kashe wasu ‘yan uwan juna su uku tare da wani mai babur bayan da...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya ta ja kunnen ƴan ƙsar da su guji saye da sayar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Masu garkuwa da mutane a jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya, sun sako sama da mutum 200 bayan...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA A jamhuriyar Nijar wani jirgin sojin kasar ya kama da wuta yayin da yake ƙoƙarin sauka bayan da ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mayakan Boko Haram sun kashe makiyaya 17 tare da sace shanunsu da dama, bayan arrangamar da suka yi...
Shugaban hukumar kiyaye aukuwar haɗura ta Najeriya Dauda Ali Biu yabaiyana Matakan kare kai daga haduran ababen hawa a Najeriya Muƙaddashin shugaban hukumar kiyaye aukuwar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kungiyar addinin Musulunci mai zaman kanta mai suna Hisbah, ta jagorance garkame wuraren shan giya sama...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Yawancin mutanen da ke amfani da wayoyin hannu na korafi kan rashin saurin caji, sai dai sun gaza gano a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI “Boxing Day” – rana ta farko bayan Ranar Kirsimeti – ta samo asali ne a lokacin mulkin Sarauniyar Ingila Victoria...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban faston majami’ar yankin Katolika na Sakkwato, Matthew Hassan-Kukah ya ce duk da irin manyan alkawura da dama da shugaban...