DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Dala Students Association (DALSA) ta gudanar da sahihin zaben shugabancin Kungiyar a ranar 8 gawatan junairu, ina da Hassan Khalid...
DAGA ABDULSAMAD YUSUF Iyaye sun fara kokawa da karin kudin makaranta da wasu jami’oin kasar nan suka yi wasu kuma ke shirin yi, ita kuwa...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa zuwa Yunin 2023, za ta daina biyan kuɗin tallafin fetur da ta saba biya....
Wani fitaccen boka mai suna Fadayomi Kehinde da ake yi wa lakabi da (Ejiogbe) a garin Ikere-Ekiti a Jihar Ekiti ya mutu a ranar Litinin da...
DAGA HASSAN KHALID HAMZA Kungiyar kare ‘yancin harkokin zamantakewa da na tattalin arziki ta SERAP, ta buƙaci Shugaba Muhammadu Buhari da ya yi gaggawar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wasu ’yan bindiga sun yi awon gaba da fasinjoji da dama a wata tashar jirgin kasa da ke karamar hukumar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dakarun da ke biyayya ga ƙasar Rasha a Ukraine sun ce sun kakkaɓo wani jirgi maras matuƙi da aka yi...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kamar yadda kowa ya sani wayar Android ana loda mata manhajoji (Applications) iri daban-daban. Idan aka ce ‘App’ wato...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata budurwa a Kano ta maka saurayinta a kotun Shari’ar Musulunci kan barazanar yada hoton tsiraicinta a Facebook. ’Yan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Barayi sun saci jiki zuwa cikin wani gida, inda cikin minti daya suka sace motar alfarma wadda kudinta ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar Ɗalibai ta Najeriya NANS ta buƙaci shugaban ƙasar Muhammadu Buhari ya yi ”gaggawar sa baki” game da ƙarin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN 7 ga watan Janairun shekarar 2022 rana ce da hantar al’ummar Musulumi ta kada, musamman daliban ilimi a Najeriya...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Ruwa wani abu ne tsururu mara launi da ke dauke da sinadaran hydrogen da oxygen. Ruwa dai...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA A yayin da ake ƙara shiga sanyi, masana a fannin lafiya a Najeriya sun gargaɗi alumma da su kauce wa kwana da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jamus ta ce za ta bai wa Ukraine tankokin ƴaki arba’in da motoci masu sulke wadanda za su iya harba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan Jihar Kwara ta cafke wani matashi bisa zargin laifin yin garkuwa da mahaifinsa har da karbar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar da ke yaƙi da laifukan da suka shafi hada-hadar kuɗi a Najeriya, NFIU, ta ce dokar hana cire tsabar kuɗi daga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Kula da Harkokin Man Fetur ta Kasa (NMDPRA) reshen Jihar Kano, ta rufe gidajen mai 14 bayan da ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ma’aikatar Aikin Hajji da Umarah ta kasar Saudiyya ta ce kimanin mutum miliyan bakwai ne suka yi aikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Jihar Yobe (SEMA), ta ce ta samu rahoton mutuwar yara uku a wata...