DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An fuskanci tirka-tirka a Karamar Hukumar Rano da ke Jihar Kano, lokacin da wata mata mai suna Malama Khadija ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun Majistare mai zamanta a Ikeja, Jihar Legas, ta daure wani matashi shekara hudu da rabi a gidan yari...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce ranar 31 ga watan Junairu, 2023 domin tabbatar da ingancin tsohuwar takardar kudi ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Al’umma da dama sun bazama zuwa bankuna domin mayar da tsofaffin kuɗaɗensu, duk da cewa har yanzu mutanen Najeriya da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kiyaye hadurra ta kasa ta tabbatar da cewa wani hatsarin mota ya rutsa da rayukan wasu faɗawan Shehun...
Hukumar Tsaron ta Sibil Difens (NSCDC), ta yi nasarar cafke wasu mutum hudu yayin da suke yunkurin sace wata jaririya a Jihar Zamfara. Hakan na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Iyayen wata budurwa da ke Karamar Hukumar Gbako ta Jihar Neja, sun bukaci waliyyan angon da za daura aurensa da...
DAGA HASSAN KHALID HAMZA Hukumar gudanarwar Jami’ar Bayero Kano (BUK) ta musanta labarin dake yawo gari cewa ta kara kudin makaranta ga daliban dake...
Kotu Ta Aika Mai Siyan katin zabe A Kano Gidan Yari Alkalin kotun mai lamba 14 da ke Gyadi-Gyadi, Kano karkashin jagorancin Mustapha...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Shugaban Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Najeriya (NEMA) Mustapha Ahmed ya ce mutum miliyan 2.4 ne suka rasa muhallansu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta sha alwashin magance matsalar sayen ƙuri’a a zaɓen ƙasar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Najeriya Muhammdu Buhari zai tafi ƙasar Senegal ranar Talata domin halartar taron ƙasa da ƙasa kan harkokin noma karo...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kasa da awa 48 bayan an sace Kantoman Karamar Hukumar Ideato ta Arewa da ke jihar Imo, Chris...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sarkin Noman karamar hukumar Bassa da ke Jihar Filato Alhaji Ya’u Bala Jingir, ya yi kira ga gwamnatin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta bayar da sanarwar sakamakon bijirewa umarnin kotu a kan wanda...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Yaki da masu sha da safarar miyagun kwayoyi a Najeriya ta NDLEA ta sake bayyana matukar damuwa akan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamna Ganduje ya ce an yi ‘Take’ ne domin a saka kishin kasa da kuma nuna Kano a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni ya mika kokon barar sa ga gwamnan Babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele da ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani dan kasuwa da ke garin Saminaka a Jihar Kaduna, Alhaji Hamisu Rabi’u Mai Manja Saminaka, ya bayyana cewa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamitin Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa na jam’iyyar PDP, ya bukaci a kama dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar...