DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon Fafaroma Benedict na 16 ya rasu yana da shekaru 95 a duniya, kamar yadda fadar Vatican...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban majalisar dattijai Ahmed Lawan, yace shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai sanya hannu kan kasafin kudin 2023 a ranar Talata...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Manhajar Free VPN, wani application ne da yake ba da damar yin dukkan nau’i na browsing a kyauta, amma...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA ‘Yan Arewacin Najeriya ta fuskanci wasu al’amurori da muhimmai da suka auku a cikin shekarar 2022, wand aba za...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin tunkudo hasken wutar lantarki na kasa, TCN, ya yi gargadin cewa babu gudu babu ja da baya kan...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Rundunar ’Yan Sandan babban birnin tarayya, ta cafke gungun wasu mutum 10 da ake zargin su da kai hare-hare a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayya ta lashe amanta kan batun karin albashin ma’aikata a shekarar 2023 mai kamawa. Gwamnatin ta bayyana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI shugaban najeriya muhamadu buhari ya amince da sayo motocin yaƙi masu sulki 400 ga dakarun soji, domin kare babban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ce Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai zo jihar Kano a ranar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ɗaliban jami’o’i a ƙasar Ghana sun yi watsi da ƙarin kuɗin makaranta da wasu jami’o’in ƙasar suka yi. Ƙungiyar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Babban Sifeton ‘yan sandan Najeriya Usman Alkali Baba, ya gana da gwamnan jihar Legas Babajide Sanwo-Olu a shelkwatar hukumar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa wani matashi hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa kashe kishiyar mahaifiyarsa. A...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Rwanda ta ce jiragen yaƙin DR Kongo sun ratsa sararin samaniyarta yayin da ake ci gaba da samun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kasar indiya ta kafa wasu dokokin biyar ga wasu kasashen biyar na duniya Indiya ta ba da umarnin yin...
Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun, ya bayyana alhininsa kan rasuwar gogaggen dan jarida kuma mawallafin mujallar The Digest, Henry Ojoye. Abiodun, a wata sanarwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Iyaye sun fara kokawa da karin kudin makaranta da wasu jami’oin kasar nan suka yi wasu kuma ke shirin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Guguwar dusar kankarar kashe mutane da dama a Amurka a karshen mako yayin bikin Kirsimeti na ci gaba mamaye...
DAGA ISHAQ ISMA’IL DAWAKIN TOFA Anyi kira ga daliban da su ji tsoron Allah (taqwa), su zamto masu kyawawan halaye da mu’amulla mai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani mai fafutukar kare hakkin jama’a, Ibrahim Garba Maryam ya kai karar gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ta hanyar hadin...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA ‘yan kasar wadanda suka kasance tamkar saniyar ware daga sauran kasashen duniya na tsawon shekara uku sakamakon tsauraran matakan yaki...