Dakarun Sojin Najeriya sun kashe ’yan bindiga tara bayan sun yi artabu da su a Ƙaramar Hukumar Shanono ta Jihar Kano. Lamarin ya faru ne a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwalejin fasaha ta jihar Osun ta tabbatar da harin da wasu ‘yan bindiga suka kai wa shugabanta, Dr Samson...