News4 years ago
3000 kacal muke sayar da Siminti, diloli da ‘yan kayi nayi ne suke tsauwala jama’a – inji Abdussamad Rabi’u mai kamfanin BUA.
Daga muslim yunus abdullahi Alhaji Abdussamad Isyaka Rabi’u ya bayyana hakan ne yayin zantawa da manema labaran fadar shugaban kasa jim kadan bayan fitowa...