News2 years ago
Gwamnatin Jihar Kano Za Ta Dauki Masu Gadi 17,600 Don Bai Wa Makarantun Jihar Tsaro
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da shirin daukar masu gadi 17,600 aiki don kare makarantu a fadin jihar. Gwamna Abba Kabir Yusuf...