An tsinci wani lamari mai tayar da hankali a garin Gwarzo da ke Jihar Kano, inda wani ango ke zargin kashe amaryarsa da suka yi aure...
An kama wata amarya mai suna Saudat a Jihar Kano bisa zargin kashe mijinta Salisu, kwanaki tara kacal bayan da aka daura auren su. Lamarin ya...
Wata babbar kotun Shari’ar Musulunci da ke Kano ta tura wata mata da sabon mijinta gidan yari na tsawon mako guda, bayan ta amsa cewa ta...
Rundunar ƴan sanda ta jihar Jigawa ta cafke mutum huɗu, ciki har da wani ango, Auwal Abdulwahab, mai shekara 20, bisa zargin hannu a mutuwar amaryarsa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Mutum ɗaya ya riga mu gidan gaskiya yayin da wani ango ya zargi amaryarsa da zuba guba a abincin baƙi a wani...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rahotanni Daga Jihar Kaduna na nuni da cewar wata sabuwar Amarya mai suna Habiba ta gutsurewa Angon ta mai suna Salisu Idris...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata sabuwar amarya mai shekara 20 ta shiga hannu kan cinna wa gidan mijinta wuta a Jihar Adamawa. An ruwaito cewar amaryar...
Wasu magidanta su biyu, Suleman Adamu da abokinsa Amadu, sun shiga komar ƴansanda a Jihar Adamawa bisa zargin su da yin garkuwa da amarya a...
An maka wata sabuwar amarya mai suna Fatima Bashir da akafi sani da yar Albarka a kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Post Office,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun majistare mai namba 25 wadda mai shari’a Halima Wali ke jagoranta ta umarci mai binciken laifuka na ofishin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumomin ’yan sandan kasar Uganda suna tuhumar wasu jami’ansu hudu da laifin kama wata amarya a wajen biki...