News10 months ago
Ba Wuta, Ba Oxygen” – Iyalin Marigayiya Amina Sun Danganta Mutuwarta da Sakacin Asibitin AKTH
Iyalin wata mata mai suna Amina Muhammad Aliyu Gumel sun zargi Asibitin Koyarwa na Aminu Kano (AKTH) da sakaci, wanda suka ce ya yi sanadin rasuwarta...