DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani matashi ya samu damar auren budurwarsa bayan ya cika sharadin da ta gindaya masa—na ɗaga wani mungureren ƙarfe da hannu ɗaya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A Madadin hukumar gudanarwa ta Jaridar Inda ranka da kungiyar Tijjanawan Kwankwasiyya Farum ke gayyatar yan Uwa da Abokan arziƙi zuwa wajen...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An tashi baran-baran a wani biki da aka yi a Indiya bayan amaryar ta ki yarda a daura aurenta da angonta ana...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu matasa sun daurawa abokinsu aure da budurwarsa ba tare da sanin iyayensu ba. Wannan al’amari mai kama da al’amara ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Kano ta sanar cewa a ranar Juma’ar makon nan, 13 ga Oktoba za a daura auren zawara a karkashin shirinta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Kano tace tana cika alkawarin da ta dauka na daukar nauyin Auren Zawarawa da samari dqa ‘yan mata yayin da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Yan bindiga sun yi barazanar auren ‘yan matan da suka yi garkuwa da su idan iyayensu suka gagara biyan kudin fansa....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar Hisba ta jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da yunkurin shirya auren jinsi. Kwamandan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Hisbah karkashin jagorancin babban kwamanda ta Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ta fitar da wasu sharuda da sai Maza da mata...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘Yan-sanda a jihar Bauchi, ta tabbatar da labarin kisan gillar da wata matashiyar matar aure mai suna Maimunatu tayi wa mijinta...
Ana zargin wata matar aure ta sanya danta ya kashe kanin mahaifinsa kuma jagoran neman auren ’yarta. Ana zargin matar ta sanya dan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Hisbah a Jihar Kano ta kammala bincikenta a kan wata uwa mai suna Malama Khadija Rano, bayan an...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA A ranar Larabar da ta gabata ne rundunar ‘yan sandan ta gurfanar da wani mutum mai suna Edmund Uzoma...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani dan kasuwa a Abuja ya maka matarsa a gaban kotu sakamakon zarginta da auren wani mutum a boye alhali...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An fuskanci tirka-tirka a Karamar Hukumar Rano da ke Jihar Kano, lokacin da wata mata mai suna Malama Khadija ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Barista Ibrahim Aliyu Nassawara, lauyan da ke wakiltar ’yar Gwamnan Jihar Kano, Hajiya Asiya Balaraba Ganduje, ya shaida wa Babbar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wata rikita-rikita ta kunno kai a Jihar Kano bayan da wata mata ta aurar da ’yarta ba tare da sanin mahaifinta ba,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitaccen malamin addinin Islama, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya bayyana cewa sanin darajar ilimi ya sa zai auri wata...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Fitaccen malamin addinin Musulunci nan, Shaikh Habibu Yahaya Kaura, ya ce sadaki shi ne ruhin aure,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bisa ga al’ada da addini, idan aka yi magana kan namiji ya auri mace fiye da daya,...