DAGA MATYAM BASHIR MUSA Rundunar Ƴan sandan Jihar Legas ta ce ta kama wasu babura na ƴan kasuwa masu haya guda 355 a wani samame...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (NSCDC) a jihar Jigawa sun cafke wani matashi dan shekara 22 kan zargin satar babur...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama wasu gungun ‘yan fashin babura guda biyu da suke kwacewa jama’a kayansu. Kakakin rundunar...