DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Dan wasan ƙasar Faransa da PSG, Ousmane Dembele ya lashe kyautar Ballon d’Or ta shekara ta 2025. An bayyana ɗan wasan a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ranar Litinin Karim Benzema dan kwallon tawagar Faransa ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon kafa na duniya...