Shugaban ƙasar Burkina Faso ya ba da umarnin soke kimanin ƙungiyoyi masu zaman kansu 200. A jumlace zuwa yanzu ƙasar ta yankin Sahel ta dakatar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Burkina Faso ta sake dakatar da wasu kafafen yada labarai daga yada shirye-shiryensu a kasar, sakamakon fitar da rahoton hukumar kare hakkin...