Sports3 years ago
Ciwon ciki zai hana Ronaldo haskawa a wasan sada zumuncin Najeriya da Portugal
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan wasan Portugal Cristiano Ronaldo ba zai haska a wasan sada zumuncin shirye-shiryen gasar cin kofin duniya da za a fafata tsakanin...