Shahararren jarumin fina-finan Amurka, Tyrese Gibson ya yi ishara da cewa gwarzon ɗanƙwallon duniya, Cristiano Ronaldo zai fito a mashahurin fim ɗin nan na Fast &...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kyaftin din Portugal Cristiano Ronaldo ya sake samun kafa wani tarihin bayan da suka doke Turkiyya da ci 3-0 a gasar Euro...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Cristiano Ronaldo ya ci kwallo ta 850 a tarihinsa na kwallon kafa a wasan da Al Nassr ta doke Al-Hazm da ci...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sabon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Al-Nassr da ke Saudiyya, Cristiano Ronaldo na son kungiyar ta shiga zawarcin...
DAGA HASSAN KHALID HAMZA Fitaccen dan wasan duniya, Cristiano Ronaldo, ya bayyana cewa ya koma kungiyar Al-Nassr da ke kasar Saudiyya ne domin...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kungiyar kwallon kafa ta Al-Nassr da ke kasar Saudiyya ta shiga zawarcin dan wasan Chelsea, Ngolo Kante. Kwantaragin...
DAGA YASIR AANI ABDULLAH Mujallar Forbes ta wallafa cewar Kylian Mbappe shi ne dan wasan tamaula da yake kan gaba wajen samun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kwallon kafar Ingila FA ta daura damarar hukunta dan wasan gaban Manchester United Cristiano Ronaldo kan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Cristiano Ronaldo ya dawo Old Trafford domin ganawa da sabon mai horas da ‘yan wasan Manchester United,...
Daga kabiru basiru fulatan Real Madrid na son saye ɗan wasan Manchester City da Ingila mai buga gaba Raheem Sterling, mai shekara 27,...